Hukumar Yaki da masu yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC tace za a gano karin wasu masu laifi, kasancewar ana cigaba da bincike akan ‘yan Najeriya 80 da hukumar binciken kasar Amuka ta zarga da laifufukan dake alaka da yanar gizo. Shugaban Ofishin EFCC na Ibadan, Mista Friday Elebo, shine Continue reading