Jigawa Labarai Lafiya Siyasa Jihar Jigawa zata Tura Matasa Karatun Likita Kasar Waje Wannan shiri na yayan talakawa ne kawai wadanda suka gama karatun secondary a makarantun gwamnati kuma za a zakulo yaran bisa chancanta kawai.Continue reading