Jigawa Mayan Labarai Rayuwa Gwamnatin Jihar Jigawa ta Raini Dashen itatuwa Miliyan 2 da Rabi a bana Yace za a raba dashen itatuwan ne ga al’umma kyauta domin dasawa a masallatai da gonaki da asibitoci da makarantu da kuma sauran wuraren taruwar jama’a.Continue reading