hukumar ta bayyana cewa daga yanzu ya zama wajibi ake biyan kudin harajin gidajen haya dana takardun mallakar gidaje.Cigaba
Gwamnatin tarayya da shugabanin Kungiyar Hadinkan Malaman Jami’o’i ta ASUU ba su cimma wata yarjejjeniyaba jiya kan yajin aikin makonni 2 na gargadin da kunigyar take gabatarwa. Bangarorin biyu, sun zauna jiya Talata 17 ga watan Maris domin samo bakin matsalolin da Kungiyar ta gabatar ga Gwamnati. Ministan Kwadago, Dr. Chris Ngige ya bayyana cewa […]Cigaba