Yau za a sake ɓarje gumi a mako na 5 na gasar NPFL amma sai dai kuma dukkansu biyun manyan ƙungiyoyi ne a gasar.Continue reading
Kungiyar kwallon kafan mata ta Super Falcons ta lallasa kungiyar kwallon kafan mata ta Korea Republic daci 2 da nema a wasa na biyu na gasar cin kofin duniya da ake gudanarwa a kasar France. A yanzu dai Nigeria nada maki 3 daga wasanni 2 data buga inda tayi rashin nasara a wasan farko a […]Continue reading