Home Posts tagged Fulani
Jigawa Labarai Lafiya Mayan Labarai Rayuwa Sawaba Siyasa

An Tashi Rugagen Fulani Tare Da Kwace Gonakinsu, A Garin Chiroma Dake Jigawa Domin Samar Da Wajen Noman Rake

An tashi rugagen Fulani tare da kwace gonakinsu, a Garin Chiroma dake Karamar Hukumar Gagarawa ta jihar Jigawa, domin samar da wajen noman rake, na kamfanin sukari mallakar mai arzikinnan dan Kasar China, Mr. Lee. Jama’ar garin sunce ba gonakin Fulanin kadai aka kwace ba, mutanen garin Gayawan Mallam, wadanda shirin kamfanin ya shafa, sun […]Continue reading