Jigawa Labarai Lafiya Mayan Labarai Siyasa Sanata a Jigawa yayi rabon TAkunkumin rufe hanci Ya kuma bukaci malamai da dalibai dasu yi cikakken amfani da shi wajen kare kai daga kamuwa daga cutar inda kuma ya yabawa ma’aikatar ilmi bisa tsare-tsaren da tayi na samun nasarar rubuta jarabawar karshen ga dalibai.Cigaba