Addini Bauchi, Jigawa Kano,Kaduna, katsina Kebbi Labarai Mayan Labarai Rayuwa Sawaba Dalilin da ya sanya sai gobe sabuwar shekarar musulunci zata fara Hakan na nufin cewa yau, Alhamis ita ce ranar talatin ga watan Dhul-Hijjah, shekara ta 1442 bayan hijrah, yayin da gobe Juma’a zata zamo daya ga watan Muharamm, a sabuwar shekarar musulunci ta 1442 bayan hijrah.Cigaba