Majalisar dinkin duniya dai ta sanya ranar 21 ga watan Afrilun kowacce shekara, domin tunawa da irin gudun mawa da kere kere zamani ya bayar, wajen saukaka rayuwa, dama magance matsaloli.Cigaba
Shugaban kungiyar ‘yan jarida ta kasa reshen jihar jigawa Alhaji Sunusi Hussaini Madobi ya bayyana makasudin taron nasu da nufin wayar da kan abokan aiki dangane da matsalolin da labaran karya da kyama ke dashi a cikin al’umma. Shugaban hukumar NITDA Alhaji Kashifu Inuwa Abdullahi, lokacin da yake gabatar da maqala akan muhimmancin Fasahar sadarwa […]Cigaba