A wata hira da yan jaridu, Shugaban kungiyar na kasa Ayuba Wabba, yace kamata yayi gwamnatin ta alakanta karin farashin man da saukar darajar Naira, da kuma tsarin albashi mafi kankanta da ake biyan ma’aikata.Cigaba
Bayan kwanaki suna zazzafar tattaunawa, Gwamnatin Najeriya da Ƙungiyar Ƙwadago sun cimma matsaya bisa tsarin da ya kamata a bi wajen biyan sabon mafi ƙarancin albashi. An shafe tsawon watanni ana nuna rashin fahimta bisa yadda za a aiwatar da dokar sabon mafi ƙarancin albashi wadda Shugaba Muhammadu Buhari ya sanya wa hannu tun a […]Cigaba