Siyasa Gwamnan Yobe Mai Mala Buni na fuskantar barazanar tsigewa Sun alakanta bukatar ne da gazawar gwamnan wajen sauke nauyin dake wuyansa, kamar yadda kundin tsarin mulkin kasa ya tanadar a matsayinsa na gwamna.Continue reading