Shugaba Buhari yace yana bukatar ingattacciyar majalisar zartarwa da zata taimaka masa wajen cika alkawarukan daya dauka ga ‘Yan Najeriya. Shugaban ya fadi hakanne a lokacin daya karbi bakuncin yan kungiyar yada labaru na Buhari wato ‘Buhari Media Organization’ a fadar shugaban kasa dake Abuja. Cigaba