Mahukunta a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal sun tabbatar da cewa mai horas da ƙungiyar Mikel Arteta ya harbu da cutar numfashin nan dake cigaba da addabar ƙasashen Duniya tun bayan ɓullarta daga ƙasar China. Ɗan wasan ɗan asalin ƙasar Andalus ya bayyanawa shafin ƙungiyar ne na yanar Gizo cewa; Cigaba