Gwamna Muhammad Badru Abubakar ya gabatar da kudirin dokar kasafin kudin shekara mai zuwa na sama da Naira miliyan dubu dari da hamsin da biyu da miliyan dari tara ga Majalisar dokokin jihar Jigawa domin amincewa. Haka zalika gwamnan ya gabatar da kudirin kasafin kudin kananan hukumomin jihar Continue reading
Babban bankin kasa CBN ya musanta rahotonnin da ke cewa bankuna za su daina karbar kudaden da suka yage daga hannun kwastomominsu daga ranar 2 ga watan Satumba. Daraktan yada labaran bankin na CBN Mr Isaac Okorafo ne ya bayyana hakan yayin tattaunawarsa da kamfanin dillancin labarai na kasa NAN ta wayar tarho. A ‘yan […]Continue reading