1. A samu ruwa mai tsafta, gayen magariya koraye masu kyau guda bakwai (idan an samu busassu sunfi), sai a niqa a zuba cikin ruwan. 2. Sai a karanta suratul fatiha a cikin sa, kuma a dinga yi nunfashi yana shiga cikin ruwan. 3. Sai a karanta Ayatul Kursiyyu (aya ta 255 na cikin suratul […]Cigaba
Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong ya siyawa musulman jihar Filato ragunan layya da shinkafa domin yin hidimar bikin babbar Sallah. Gwamnan ya mika alhakin rabon waɗannan ragunan layya ne ga Farfesa Garba Sharubutu, inda ya ba da umarnin a tabbatar kowanne Musulmi da ke dukkan fadin jihar ya amfanaGwamnatin Jihar Filato ta kasance tana yin […]Cigaba