Labarai Wasanni Abubuwa 5 game da wasan Nigeriya da Tunusia Kungiyar Nigeria ta Super Eagles karkashin mai horaswa Gernot Rohr zasu yi namijin kokari don ganin sun farfado daga rashin nasarar da suka yi a hannun zakarun nahiyar Afrika kasar Algeria da ci 1-0.Continue reading