Bauchi, Jigawa Kano,Kaduna, Kebbi Security Siyasa Yadda aka shirya zanga-zanga a Arewa saboda rashin tsaro Da yake jawabi ga manema labarai a Abuja, kakakin gamayyar, Abdul-Azeez Suleiman, yace gammayyar zata hada kan daruruwan matasa a yankin, wajen fitowa kan tituna har sai an biya musa bukatunsu.Cigaba