A yaune Juma’a ne rundunar yansanda a garin Ibadan ta gurfanar da wasu mutane 2 dake sana’ar maganin gargajiya gaban Kotun Majistire bayan kama su da laifin mallakar sassan jikin mutum. Ana dai zargin Ifatunji Alade da Ifaniyi Alabi da laifin hadin baki gami da mallakar sassan jikin Continue reading
Hukumar Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta shawarci mutanen dake zaune a gabar kogunan Kwara da Binuwai a Jihohin Adamawa da Taraba da su sauya matsugunnai saboda gujewar ambaliyar ruwa. Shugaban Aikace-Aikace na hukumar ta NEMA, Mista Abbani Garki ne ya bayar da wannan gargadin yayin rarraba kayayyakin taimako ga wadanda suka gamu da iftila’in […]Continue reading
Rundunar Yansandan Jahar Jigawa tace a kalla masu neman aikin Dansanda 8,062 ne suke halartar aikin tantancewa domin daukar su aikin dansanda. Jami’in hulda da jama’a a rundunar, Sufritanda Abdu Jinjiri ne ya bayyana hakan ga menama labarai a Dutse cewa an zabo masu neman aikinne daga dukkanin Kananan Hukumomi 27 dake Jahar. Abdu Jinjiri […]Continue reading
Dubban Mutane ne yau Laraba suka sake gudanar da zanga zangar adawa da shirin amincewa da wata doka da zata bada damar tisa keyar wanda ake zargi da aikata laifi daga Hong Kong zuwa China domin yi masa shari’a. Masu zanga zangar akasarin su matasa da dalibai sun yiwa ofisoshin gwamnati kawanya, inda suka hana […]Continue reading