Jigawa ta fitar da miliyan 330 don samar da fitilun kan hanya a garuruwa 4
Kwamishinan yada labarai, matasa da wasanni, Bala Ibrahim Mamsa, ya sanar da hakan jim kadan bayan kammala taron majalissar da aka gudanar a gidan gwamnati dake Dutse.
Read More...
Read More...