Mayan Labarai Siyasa Zamu bawa Manoma bashi maras kudin ruwa – Sabo Nanono Ya bayyana hakane yayin karbar rahoton bincike kan matakin ayyukan noma a damunar bana, a cewar wata sanarwa da jami’in yada labaran ma’aikatar Ezeaja Ikemefuna ya fitar jiya a Abuja.Continue reading