Shugaban kungiyar ta ASUU na kasa, Farfesa Biodun Ogunyemi, a wata ganawa ta wayar tarho tare da manema labarai, yace gwamnatin tarayya bada gaske take ba dangane da tattaunawarta da kungiyar, inda ya kara da cewa lakcarori baza su koma aiki cikin yunwa ba.Cigaba
Gwamnatin jihar Yobe tace zata dauki nauyin dalibai 228, su samu digiri a bangaran karatun aikin likita wato Medicine da Paramedics da kuma Engineering a shekara mai zuwa. Gwamnan jihar Mai Mala Buni shine ya bayyana hakan a jiya a garin Damaturu yayin karbar rahoton kwamatin jihar na tallafin karatun dalibai na kasar waje. Gwanan […]Cigaba