Kakakin rundunar yan sandar jihar jigawa SP Abdu Jinjiri ne ya tabbatar da faruwar lamarin ga manema labarai a Dutse.Continue reading
Tsohon kwamishinan yada labarai, matasa, wassani da al’adu na jiha kuma sabon kwamishinan aikin gona, Alhaji Alhassan Muhammad, ya sanar da haka yayin jawabi ga manema labarai bayan zaman majalisar.Continue reading
Gidauniyar yaki da kwararowar hamada da habbaka harkokin noma, ta samar da birtsatse mai anfani da hasken rana ga mutanen Shakato dake karamar hukumar Kafin Hausa. Shugaban gudanarwa da tsare tsare na kasa, Thomos Famesor wanda yasi izinin mika fanfan burtsatsen ga al,ummar garin yace wannan aikin yana daya daga cikin aiyukan wannan kungiya ta Continue reading
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce ta kashe akalla Naira bilyan 16 wajen samar da ruwan sha a fadin jihar cikin shekaru 4 ga suka gabata. Babban sakataren ma’aikatar ruwan sha ta jiha Engineer Nasiru Mahmoud ya bayyana hakan ga manema labarai a Dutse. Ya ce an kashe kudaden wajen samar da injinan bada ruwan sha […]Continue reading