Matsalar Ruwan Sha Ta kusa Zama Tarihi A Jigawa

0 202

Gwamnatin jihar Jigawa ta ce ta kashe akalla Naira bilyan 16 wajen samar da ruwan sha a fadin jihar cikin shekaru 4 ga suka gabata.

Babban sakataren ma’aikatar ruwan sha ta jiha Engineer Nasiru Mahmoud ya bayyana hakan ga manema labarai a Dutse.

Ya ce an kashe kudaden wajen samar da injinan bada ruwan sha da fanfunan tuka tuka da kuma kudaden gudanarwa, inda aka samar da akalla famfunan tuka tuka 20,000 a fadin jihar nan.

Leave a Reply

%d bloggers like this: