Home Posts tagged Badaru
Jigawa Labarai Rayuwa Sawaba

Sanata Ibrahim Hassan ya kai agaji ga wadanda ambaliya ta shafa

A nan jihar Jigawa, yayinda al’umma ke cikin halin damuwa sakamakon ifti’la’in ambaliyar ruwa da tayi sanadin muhallai da gonakinsu, a kokarin saukaka radadin zukata, sanatan jihar mai wakiltar santoriyar gabas Barrister Ibrahim Hassan, ya bayar da gudun mawar kayayyakin tallafi ga wadanda abin ya shafa a karamar hukumar Kriskasamma. Da yake mika kayayyakin a […]Continue reading