A lokacin da ake tsakiyar bukukuwan Sallah, a wani bangare kuma na jihar Zamfara, rundunar ‘yan sandan jihar ne suka yi nasarar kubutar da mutane daga hannun ‘yan bindiga wayanda suke dauke su a kwanakin baya.

Kusan mutum dari (100) ne ‘yan sandan suka sanar da cetar da wayanda aka sace din da yammacin wannan jiya Talata duk da itace ranar Sallah wanda take cike da shagulgula a wurare daban-daban.

Sawaba FM Hadejia!

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: