A dadin yaran da basa zuwa makaranta a Najeriya ya tasamma milyan 10.5 a cewar wani bincike da asusun kula da kananan yara na majalissar dinkin duniya ya fitar.

Haka kuma anyi garkuwa da sama da yara 1000 daga lokacin da aka fara annobar corona, a cewar wata kungiya mai zaman kanta ta Save the children.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: