Tsohon shugaban Najeriya, Dr. Goodluck Jonathan dai na ci da samun karbuwa da farin jini a matakin kasa-da-kasa, kama daga nahiyar Afirka har ya zuwa matakin duniya.

Mukamin na ‘Chancellor’ na jami’ar ta CUU ta kasa a Uganda na daya daga cikin muhimman karramawa ta kasa-da-kasa da tsohon shugaban na Najeriya Dr. Goodluck Jonathan ya samu, tu bayan saukarsa daga mulkin Najeriya tun a shekarar 2015 kamar yadda jaridar VOA ta bayyana.

An nada tsohon shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan a matsayin shugaban jami’ar Cavendish ta kasar Uganda (CUU) bisa cancantar sa.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: