An rantsar da Mai shari’a Olukayode Arwoola a matsayin muƙaddashin babban jojin kasar, sakamakon murabus da Mai shari’a Ibrahim Tanko Muhammad ya yi.

Mai shari’a Tankon ya yi murabus ne bisa dalili na rashin lafiya.

Mai shari’a Olukayode Ariwoola shi ne ke bi wa babban jojin Najeriya Mai shari’a Ibrahim Tanko Muhammad baya – kuma ya sha rantsuwa tare da karɓar ragama a matsayin muƙaddashin babban jojin Najeriya.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: