Ana cigaba da kirga kuri’un da daliget 2,340 suka kada ga masu neman takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC.


Ga kadan daga cikin wayanda aka sanar da sakamakon su: -Rotimi Amaechi ya samu kuri’u 316-Yemi Osinbajo ya samu kuri’u 235-Ahmed Lawan ya samu kuri’u 152-Yahaya Bello ya samu kuri’u 47-Dave Umahi ya samu kuri’a 38-Sanata Ben Alade ya samu kuri’u 37-Ahmed Sani kuri’a 4-NwaJiuba Chukwuemeka ya samu kuri’a 1-Ogbonnaya Onu ya samu kuri’a 1-Rochas Okorocha 0-Tunde Bakare 0-Ikeobasi Mokelu 0

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: