Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Aliyu Abubakar
  • Page 12

Author

Aliyu Abubakar 223 posts 0 comments

Labarai

NSCDC Ta Tura Jami’ai Don Tabbatar da Tsaro A Gombe

Aliyu Abubakar Apr 2, 2026 0
Rundunar Tsaron farin kaya ta Sibil Difense NSCDC a Jihar Gombe, ta tura jami’ai 726 zuwa muhimman wurare a faɗin jihar domin tabbatar da zaman lafiya da tsaro yayin bukukuwan Easter. …
Read More...
Labarai

Samar da Tsaro Ba Aikin Gwamnatin Tarayya Ba Ne Kawai

Aliyu Abubakar Apr 2, 2026 0
Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya ce “kare rayukan al’umma da dukiyoyinsu ba aiki ne na gwamnatin tarayya kawai ba’’, inda a dalilin hakan ne ya ce gwamnatinsa ke ƙoƙarin ganin ta…
Read More...
Labarai

ADC Ta Buƙaci A Cire Shugaban INEC Ba Tare da Bata Lokaci Ba

Aliyu Abubakar Apr 2, 2026 0
Jam'iyyar adawa ta ADC a Najeriya ta buƙaci a cire shugaban hukumar zaɓen ƙasa INEC, Farfesa Joash Amupitan. ADC ta ce hukumar ta koma ƴan amshin shatar jam'iyya mai mulki ta APC,…
Read More...
Labarai

Isra’ila Ta Ce Za Ta Ruguje Wasu Kauyuka A Lebanon

Aliyu Abubakar Mar 31, 2026 0
Ministan tsaron Isra'ila ya ce sojojin Isra'ila za su ruguza dukkanin gidaje a kauyukan Lebanon da ke kusa da kan iyakar Isra'ila. Isreal Katz ya ce sojojin za su ci gaba da iko da…
Read More...
Labarai

Trump Ya Caccaki Birtaniya Kan Gaza Kwato Mashigar Hormuz

Aliyu Abubakar Mar 31, 2026 0
Shugaba Trump ya caccaki Birtaniya da sauran kasashen da ke fama da karancin mai saboda yakin da ake yi da Iran. Ya ce su tashi su ƙwato wa kansu hakki ta hanyar koƙarin buɗe…
Read More...
Labarai

Najeriya Ta Zargi Mozambique da Take Haƙƙin Yan Kasarta Bayan Fitar da Su

Aliyu Abubakar Mar 31, 2026 0
Najeriya ta zargi gwamnatin Mozambique da take haƙƙin ‘yan kasarta bayan kama su tare da tsare su, sannan daga bisani ta fitar da su daga ƙasar. Hukumar kula da ‘yan Najeriya…
Read More...
Labarai

Jami’an Tsaro Sun Sake Kama El-Rufai Bayan Fitowarsa Daga Kotu

Aliyu Abubakar Mar 31, 2026 0
Rahotanni daga iyalin tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, sun ce jami’an tsaro sun sake kama shi jim kaɗan bayan fitowarsa daga kotu a yau, Talata. Wata majiya daga cikin…
Read More...
Labarai

Shugaban Senegal Ya Sanya Hannu Kan Dokar Tsananta Haramci Auren Jinsi A Kasar

Aliyu Abubakar Mar 31, 2026 0
Shugaban ƙasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya sanya hannu kan sabuwar doka da za ta ninka tsawon hukuncin ɗauri zuwa 10 ga wanda aka samu da alaƙar auren jinsi a ƙasar. Sabuwar…
Read More...
Labarai

Tinubu Ya Nemi Majalissa Ta Amince Ya Kara Naira Tiriliyan 9 Cikin Kasafin Kuɗin 2026

Aliyu Abubakar Mar 31, 2026 0
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya nemi Majalisar Dokokin Ƙasa ta amince da ƙara naira tiriliyan 9 a cikin kasafin kuɗin shekarar 2026, wanda hakan zai ɗaga jimillar kasafin daga…
Read More...
Labarai

Mece Ce Mashigar Bab al-Mandab da Iran Ke Barazanar Sake Rufewa?

Aliyu Abubakar Mar 31, 2026 0
Barzanar da Iran ta yi na rufe wata hanyar ruwa mai muhimmanci a Tekun Maliya ta janyo fargaba, kan yadda hakan zai ƙara kawo tsaiko ga kasuwanci a duniya. Tuni Iran ɗin ta riga ta…
Read More...
Previous 1 … 10 11 12 13 14 … 23 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.