Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Aliyu Abubakar
  • Page 13

Author

Aliyu Abubakar 223 posts 0 comments

Labarai

Ministocin Tsaro Sun Kai Ziyara Maiduguri Don Tantance Yanayin Tsaro

Aliyu Abubakar Mar 31, 2026 0
Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa (Ritaya), tare da Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Mohammed Matawalle, sun isa Maiduguri, babban birnin jihar Borno, domin duba halin tsaro a yankin…
Read More...
Labarai

Yadda Garin Jos Ya Kasance Bayan An Sa Dokar Takaita Zirga-Zirga

Aliyu Abubakar Mar 31, 2026 0
Kalli yadda garin Jos ya kasance bayan Gwamnatin Jihar Filato ta sanya dokar takaita zirga-zirga na tsawon sa’o’i 48 a garin Jos sakamakon harin ’yan bindiga da ya yi ajalin mutane 27…
Read More...
Labarai

Gwamnan Jihar Bauchi Zai Sauya Sheka Zuwa ADC

Aliyu Abubakar Mar 31, 2026 0
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya bayyana shirinsa na sauya sheka zuwa Jam’iyyar ADC, inda ya ce jam’iyyar na da damar kalubalantar jam’iyyar APC mai mulki a zaben 2027. Ya…
Read More...
Labarai

Zulum Ya Sauke Dukanin Kwamishinoninsa

Aliyu Abubakar Mar 30, 2026 0
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da sauke dukkan mambobin Majalisar Zartarwa ta Jihar nan take. Wannan matakin na zuwa ne domin samar da yanayi mai kyau…
Read More...
Labarai

PDP Tsagin Wike Ta Zaɓi Sabbin Shugabanninta

Aliyu Abubakar Mar 30, 2026 0
Jam'iyyar PDP tsagin Mininstan Abuja, Nyesom Wike ta zaɓi Abdulrahman Mohammed a matsayin sabon shugabanta na ƙasa yayin da Samuel Anyanwu ya samu matsayin sakataren jam'iyyar na ƙasa.…
Read More...
Labarai

Isra’ila Ta Ce Mutum 6,000 Ne Suka Jikkata Sakamakon Hare-Haren Iran

Aliyu Abubakar Mar 30, 2026 0
Ma'aikatar Lafiyar Isra'ila ta ce kawo yanzu aalla mutum 6,000 ne aka kwantar da su a a asbiti sakamakon hare-haren Iran. Ma'aikatar ta ce har kawo yanzu akwai mutum 121 da ake kula…
Read More...
Labarai

Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Yusuf Tuggar Ya Ajiye Aikinsa

Aliyu Abubakar Mar 30, 2026 0
Ministan harkokin wajen Najeriya, Ambasada Yusuf Tuggar ya ajiye aikinsa na minista ranar Litinin. A wata takardar ajiye aiki da ya miƙa ga ofishin sakataren gwamnatin tarayya,…
Read More...
Labarai

Ko Sulhun da Pantami Ya Yi Wa El-Rufai da Uba Sani Zai Dore?

Aliyu Abubakar Mar 30, 2026 0
Ƴan Najeriya na ci gaba da tafka muhawara musamman a shafukan sada zumunta game da sulhu da fitaccen malamin Addinin Musulunci Sheikh Ali Isa Pantami ya yi wa El-Rufai da Uba Sani. …
Read More...
Labarai

Su Wane Ne Yan Wasan Gaba da Suka Fi Kwazo da Zura Kwallo A Tarihi?

Aliyu Abubakar Mar 30, 2026 0
Za a iya cewa tun yana shekara 18, gwarzon ɗan kwallon Brazil, Ronaldo ya shiga jerin ƴan wasan gaba da ake ji da su. A lokacin yana zura ƙwallaye kamar ruwa a ƙungiyar PSV, ga kuma…
Read More...
Labarai

Spain Ta Rufe Sararin Samaniyarta Ga Jiragen Yaƙin Amurka da Suka Kai Wa Iran Hari

Aliyu Abubakar Mar 30, 2026 0
Ministan tsaron ƙasar Sipaniya, Margarita Robles ta ce ƙasar ta rufe sararin samaniyyarta ga jiragen yaƙin Amurka da suka kai hare-hare kan Iran. "Ba za mu bari an yi amfani da…
Read More...
Previous 1 … 11 12 13 14 15 … 23 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.