Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Aliyu Abubakar
  • Page 17

Author

Aliyu Abubakar 223 posts 0 comments

Labarai

‘Yan Nijeriya Miliyan 140 Za Su Faɗa Ƙagin Talauci A 2026 – Masani

Aliyu Abubakar Feb 3, 2026 0
Masanin tattalin arziƙi, Franklin Ngwu, ya yi gargaɗin cewa aƙalla mutane miliyan 140 a Nijeriya na iya faɗawa cikin ƙangin talauci a shekarar 2026 duk da sauye-sauyen tattalin arziƙi…
Read More...
Labarai

Kashi 72 Na Ɗalibai Sun Lashe Jarabawar NECO Ta 2025

Aliyu Abubakar Feb 3, 2026 0
Hukumar Shirya Jarabawa ta Ƙasa (NECO) ta fitar da sakamakon jarabawar na shekarar 2025 wato External Senior School Certificate Examination (SSCE), kwanaki 52 bayan kammala jarabawar. …
Read More...
Labarai

Umarnin Buhari Na Bi Wajen Sabinta Kudin Najeriya

Aliyu Abubakar Feb 3, 2026 0
Shaidar EFCC a kotun FCT ta shaida cewa tsohon Gwamnan CBN, Godwin Emefiele, ya bi umarnin tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na buga sabbin takardun naira a cikin gida. A yayin…
Read More...
Labarai

Kwankwasiyya Ta Musanta Iƙirarin Saka Sharaɗi Don Sauya Sheƙar Kwankwaso

Aliyu Abubakar Feb 3, 2026 0
Ƙungiyar Kwankwasiyya ta musanta ikirarin da wasu ke yaɗawa na cewa jagaran tafitar Dokta Rabi'u Musa Kwankwanso ya saka sharaɗin komawarsa APC. Wasu rahotonni da ke yawo musamman a…
Read More...
Labarai

Matashin Likitan Najeriya Ya Rasu Bayan Kamuwa da Zazzabin Lassa Daga Wurin Mara Lafiya

Aliyu Abubakar Feb 3, 2026 0
Al’ummar Asibitin Koyarwa na Jami’ar Bingham (BHUTH) da ke Jos, Jihar Plateau, sun shiga jimami bayan rasuwar wata matashiyar likita, Dr. Salome Oboyi, wadda ta rasu ranar Litinin, 2…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Malawi Ta Sanar da Bullar Cutar Polio

Aliyu Abubakar Feb 3, 2026 0
Gwamnatin ƙasar Malawi ta sanar da ɓullar ƙwayar cutar polio nau’i na biyu, bayan gano ta a wasu samfurorin muhalli. Sakataren ma’aikatar lafiya da tsabta, Dan Namarika, ya bayyana…
Read More...
Labarai

An Yanke Wutar Lantarkin Ofishin Jakadancin Najeriya A Afirka Ta Kudu

Aliyu Abubakar Feb 3, 2026 0
An yanke wutar lantarkin ofishin jakadancin Najeriya dake birnin Tshwane ta Afirka ta Kudu, sakamakon bashi da ake binsu kan kudin amfani da wutar. Babban jami’in birnin, Dr Nasiphi…
Read More...
Labarai

Ziyarar Tinubu Zuwa Turkiyya Na Nufin Inganta Dangantakar Kasuwanci Ne

Aliyu Abubakar Feb 3, 2026 0
Shugaban Majalissar Kasuwancin Najeriya da Turkiyya, Dele Oye, ya bayyana manufar ziyarar Shugaba Bola Tinubu zuwa Turkiyya. Da yake magana a wata hira da tashar Arise Television a…
Read More...
Labarai

Buhari Ne Ya Sanya Abba Yusuf Ya Zama Gwamna A 2023

Aliyu Abubakar Feb 3, 2026 0
Wani jigo a jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Buba Galadima, ya ce abin da mutane da dama ba su sani ba shi ne marigayi tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ne ya taimaka…
Read More...
Labarai

Kwankwaso Ba Shi Ne Jagoranmu Ba A Jam’iyyar NNPP

Aliyu Abubakar Feb 2, 2026 0
Mataimakin Shugaban Jam’iyyar NNPP na Yankin Arewa maso Yamma, Alhaji Sani Danmasani, ya ce Rabiu Kwankwaso ba jagoran jam’iyyar ba ne, ko a Jihar Kano ko a faɗin ƙasa. A cikin wata…
Read More...
Previous 1 … 15 16 17 18 19 … 23 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.