Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Aliyu Abubakar
  • Page 19

Author

Aliyu Abubakar 223 posts 0 comments

Labarai

Tinubu Zai Yi Nasara Cikin Kwarin Gwiwa A 2027 In Ji Dr. Bello Matawalle

Aliyu Abubakar Jan 31, 2026 0
Ministan Harkokin Tsaro na Jiha, Dr. Bello Matawalle, ya nuna ƙwarin gwiwa cewa Shugaba Bola Tinubu zai samu nasara mai ɗorewa a zaɓen shugaban ƙasa na 2027. Matawalle ya yi kira ga…
Read More...
Labarai

Tinubu Ya Ayyana Gwamnonin APC A Matsayin Shugabannin Jam’iyya A Jihohinsu

Aliyu Abubakar Jan 31, 2026 0
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana ainihin shugabannin Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihohi daban-daban na ƙasar nan. Da yake jawabi a wajen tarbar Gwamna Agbu Kefas na…
Read More...
Labarai

Babu Wani Dan Kudu da Ya Fi Tinubu Cancanta Ya Shugabanci Najeriya

Aliyu Abubakar Jan 31, 2026 0
Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Ganduje, ya jaddada cewa babu wani ɗan siyasa daga Kudancin Najeriya da ya fi Shugaba Bola Ahmed Tinubu dacewa da jagorantar ƙasar nan…
Read More...
Labarai

ADC Ta Zargi Majalissar Tarayya da Jinkirta Amincewa da Dokar Zaɓe Ta 2025

Aliyu Abubakar Jan 31, 2026 0
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta zargi Majalissar Tarayya da ke karkashin rinjayen APC da gangan suka jinkirta amincewa da Kudirin Dokar Zaɓe ta 2025, tana mai gargaɗin…
Read More...
Labarai

Aminu Ado Bayero Ne Ya Kamata Ya Ci Gaba da Zama Sarkin Kano

Aliyu Abubakar Jan 31, 2026 0
A cewarsa, batun na iya warwarewa ne kawai ta hannun Kotun Koli. “Abin da muke yi kawai shi ne jiran Kotun Koli ta yanke hukuncinta,” in ji shi. “Ban san da wata yarjejeniya ta…
Read More...
Labarai

Sojojin Isra’ila Sun Kashe Falasɗinawa 12 A Sassa Daban-Daban Na Gaza

Aliyu Abubakar Jan 31, 2026 0
Aƙalla Falasɗinawa 12, rabinsu yara, sun mutu a Zirin Gaza tun daga wayewar gari, yayin da aka ruwaito hare-hare a Rafah, kwana guda kafin a sake buɗe mashigar Rafah da ke haɗa Gaza da…
Read More...
Labarai

Iran Ta Na Gudanar da Atisayen Sojan Ruwa Na Harbin Kai Tsaye

Aliyu Abubakar Jan 31, 2026 0
Iran ta sanar da gudanar da atisayen sojan ruwa na harbin kai tsaye (live-fire) na tsawon kwanaki biyu a mashigar Hormuz, wanda zai fara a ranar Lahadi, bayan Amurka ta tura jirgin…
Read More...
Labarai

Naira ta samu Gagarumar Daraja A Kan Dalar Amurka A Dukkan Kasuwannin Canjin Kuɗi

Aliyu Abubakar Jan 30, 2026 0
Naira ta samu gagarumin daraja a kan dalar Amurka a kasuwannin canjin kuɗi na hukuma da na kasuwar bayan fage (black market), inda ta rufe makon cikin kyakkyawan yanayi. Bayanan…
Read More...
Labarai

Gwamnan Sokoto Ya Sanya Hannu Kan Kasafin Kudin 2026 Na Nera biliyan 758.7

Aliyu Abubakar Jan 30, 2026 0
Gwamnan Jihar Sokoto, Dr. Ahmed Aliyu, a ranar Juma’a ya sanya hannu kan Kasafin Kuɗin Shekara ta 2026 na Naira biliyan 758.7, ya na mai tabbatar da aniyar gwamnatinsa na hanzarta ci…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Sanar da Kaddamar da Dandalin Biyan Fansho Ta Kai-Tsaye Self-Service Platform

Aliyu Abubakar Jan 30, 2026 0
Gwamnatin Najeriya, ta hannun Hukumar Kula da Fansho ta Ƙasa (PenCom), ta sanar da shirinta na ƙaddamar da wata sabuwar manhajar intanet ta sabunta bayanai kai-tsaye mai suna Data…
Read More...
Previous 1 … 17 18 19 20 21 … 23 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.