Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Aliyu Abubakar
  • Page 22

Author

Aliyu Abubakar 317 posts 0 comments

Labarai

Jami’an Tsaro Sun Sake Kama El-Rufai Bayan Fitowarsa Daga Kotu

Aliyu Abubakar Mar 31, 2026 0
Rahotanni daga iyalin tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, sun ce jami’an tsaro sun sake kama shi jim kaɗan bayan fitowarsa daga kotu a yau, Talata. Wata majiya daga cikin…
Read More...
Labarai

Shugaban Senegal Ya Sanya Hannu Kan Dokar Tsananta Haramci Auren Jinsi A Kasar

Aliyu Abubakar Mar 31, 2026 0
Shugaban ƙasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya sanya hannu kan sabuwar doka da za ta ninka tsawon hukuncin ɗauri zuwa 10 ga wanda aka samu da alaƙar auren jinsi a ƙasar. Sabuwar…
Read More...
Labarai

Tinubu Ya Nemi Majalissa Ta Amince Ya Kara Naira Tiriliyan 9 Cikin Kasafin Kuɗin 2026

Aliyu Abubakar Mar 31, 2026 0
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya nemi Majalisar Dokokin Ƙasa ta amince da ƙara naira tiriliyan 9 a cikin kasafin kuɗin shekarar 2026, wanda hakan zai ɗaga jimillar kasafin daga…
Read More...
Labarai

Mece Ce Mashigar Bab al-Mandab da Iran Ke Barazanar Sake Rufewa?

Aliyu Abubakar Mar 31, 2026 0
Barzanar da Iran ta yi na rufe wata hanyar ruwa mai muhimmanci a Tekun Maliya ta janyo fargaba, kan yadda hakan zai ƙara kawo tsaiko ga kasuwanci a duniya. Tuni Iran ɗin ta riga ta…
Read More...
Labarai

Ministocin Tsaro Sun Kai Ziyara Maiduguri Don Tantance Yanayin Tsaro

Aliyu Abubakar Mar 31, 2026 0
Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa (Ritaya), tare da Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Mohammed Matawalle, sun isa Maiduguri, babban birnin jihar Borno, domin duba halin tsaro a yankin…
Read More...
Labarai

Yadda Garin Jos Ya Kasance Bayan An Sa Dokar Takaita Zirga-Zirga

Aliyu Abubakar Mar 31, 2026 0
Kalli yadda garin Jos ya kasance bayan Gwamnatin Jihar Filato ta sanya dokar takaita zirga-zirga na tsawon sa’o’i 48 a garin Jos sakamakon harin ’yan bindiga da ya yi ajalin mutane 27…
Read More...
Labarai

Gwamnan Jihar Bauchi Zai Sauya Sheka Zuwa ADC

Aliyu Abubakar Mar 31, 2026 0
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya bayyana shirinsa na sauya sheka zuwa Jam’iyyar ADC, inda ya ce jam’iyyar na da damar kalubalantar jam’iyyar APC mai mulki a zaben 2027. Ya…
Read More...
Labarai

Zulum Ya Sauke Dukanin Kwamishinoninsa

Aliyu Abubakar Mar 30, 2026 0
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da sauke dukkan mambobin Majalisar Zartarwa ta Jihar nan take. Wannan matakin na zuwa ne domin samar da yanayi mai kyau…
Read More...
Labarai

PDP Tsagin Wike Ta Zaɓi Sabbin Shugabanninta

Aliyu Abubakar Mar 30, 2026 0
Jam'iyyar PDP tsagin Mininstan Abuja, Nyesom Wike ta zaɓi Abdulrahman Mohammed a matsayin sabon shugabanta na ƙasa yayin da Samuel Anyanwu ya samu matsayin sakataren jam'iyyar na ƙasa.…
Read More...
Labarai

Isra’ila Ta Ce Mutum 6,000 Ne Suka Jikkata Sakamakon Hare-Haren Iran

Aliyu Abubakar Mar 30, 2026 0
Ma'aikatar Lafiyar Isra'ila ta ce kawo yanzu aalla mutum 6,000 ne aka kwantar da su a a asbiti sakamakon hare-haren Iran. Ma'aikatar ta ce har kawo yanzu akwai mutum 121 da ake kula…
Read More...
Previous 1 … 20 21 22 23 24 … 32 Next

Latest News

Gwamnatin Gombe Ta Ware N260m Don Sauya Wa Kasuwar Hatsi…

TUC Za Ta Karfafa Haɗin Gwiwa da Gwamnatin Jigawa Don…

Mutum 3,000 Sun Yi Hijira Saboda Hare-Haren ’Yan Bindiga A…

An Kama Jami’in DSS Na Bogi A Abuja

Prev Next 1 of 1,766
Popular Topics
  • Labarai6406
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

Gwamnatin Gombe Ta Ware N260m Don Sauya Wa Kasuwar…

TUC Za Ta Karfafa Haɗin Gwiwa da…

7 days ago

Mutum 3,000 Sun Yi Hijira Saboda…

7 days ago

An Kama Jami’in DSS Na Bogi A Abuja

7 days ago
Prev Next 1 of 1,766

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

Gwamnatin Gombe Ta Ware N260m Don Sauya Wa Kasuwar Hatsi…

TUC Za Ta Karfafa Haɗin Gwiwa da Gwamnatin Jigawa Don…

Mutum 3,000 Sun Yi Hijira Saboda Hare-Haren ’Yan Bindiga A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.