Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Umar Muhammad
  • Page 14

Author

Umar Muhammad 2387 posts 0 comments

Labarai

An Kama Matar da Ta Kashe Kishiyarta da Ruwan Zafi A Jihar Jigawa

Umar Muhammad Mar 14, 2025 0
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da kama wata mata mai suna Rukayyah Amadu ‘yar shekara 20 bisa zargin kashe kishiyarta, Asiyah Amadu, bayan da ta watsa mata ruwan zafi…
Read More...
Labarai

Cutar sankarau na neman zama ruwan dare a jihar Bauchi

Umar Muhammad Mar 14, 2025 0
Gwamnatin Jihar Bauchi ta bayyana cewa cutar sankarau na neman zama ruwan dare a jihar, bayan da aka samu fiye da mutum 218 da suka kamu da ita daga watan Janairu zuwa Maris 2025. …
Read More...
Labarai

Hukumar INEC ta biya diyya ga wani jami’inta da ya ji rauni a lokacin zaben 2023

Umar Muhammad Mar 14, 2025 0
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta mika tallafin diyya ga wani jami’inta da ya ji rauni a hatsarin da ya faru a lokacin zaben 2023 a Jihar Bauchi. A cikin wata…
Read More...
Labarai

Gwamnan jihar Rivers ya sake rubuta wa majalisar jihar wasiƙar neman sake gabatar da kasafin kuɗi

Umar Muhammad Mar 14, 2025 0
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya sake rubuta wa majalisar dokokin jihar wasiƙar sanar da ƴanmajalisar aniyarsa ta sake gabatar da kasafin kuɗin jihar na shekarar 2025, domin…
Read More...
Labarai

Yan sanda sun gano gawar almajiri da aka cire masa kai a jihar Jigawa

Umar Muhammad Mar 14, 2025 0
Rundunar yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da tsintar gawan wani almajiri dan shekara goma sha huɗu (14) a gefen hanya wanda ya bata tsawon kwanaki biyu ba’a ganshi ba. Kakakin…
Read More...
Labarai

Peter Obi ya ziyarci gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed

Umar Muhammad Mar 13, 2025 0
Tsohon ɗantakarar shugaban ƙasa na jam'iyyar LP, Peter Obi ya kai ziyarar tuntuɓa ga gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed. Cikin wani saƙo da gwamnan ya wallafa a shafinsa na…
Read More...
Labarai

Gwamnatin jihar Kebbi za ta mayar da mutanen da Lakurawa suka raba da garuruwansu

Umar Muhammad Mar 13, 2025 0
Gwamnan jihar Kebbi, Dakta Nasir Idris ya tabbatar wa mutanen da hare-haren Lakurawa ya raba da muhallansu a jihar cewa gwamnatinsa za ta ɗauki matakan da suke dace domin mayar da su…
Read More...
Labarai

Majalisar Dattawan Najeriya ta gayyaci manyan hafsoshin tsaron ƙasar

Umar Muhammad Mar 13, 2025 0
Majalisar Dattawan Najeriya ta sake buƙatar manyan hafsoshin tsaron ƙasar su bayyana a gabanta a mako mai zuwa, kan ƙaruwar matsalar tsaron ƙasar. Shugaban Majalisar, Sanata…
Read More...
Labarai

Majalisar Wakilan Najeriya za ta fara tsefe rahoto kan ƙudirin dokar haraji

Umar Muhammad Mar 13, 2025 0
A yau ne Majalisar Wakilan Najeriya za ta fara tsefe rahoton kwamitin sauraron ra'ayin jama'a kan ƙudirin dokar haraji. Kakakin Majalisar, Hon. Tajudeen Abbas ne ya bayyana haka a…
Read More...
Labarai

An sallami mutumin da ya yi kwana 100 da zuciyar ƙarfe daga asibiti

Umar Muhammad Mar 12, 2025 0
Likitoci a Australia sun ce wani maras lafiya ya kafa tarihin zama mutum na farko a duniya da aka sallama daga asibiti da dasasshiyar zuciya, yayin da yake dakon samun zuciyar da za a…
Read More...
Previous 1 … 12 13 14 15 16 … 239 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.