Bankin CBN yace bai san yawan sabon kuɗin da suka buga ba

0 179

Mataimakiyar gwamnan Bankin Najeriya dake kula da dai-daita al’amuran kuɗi Aisha Ahmad ta ce bata san yawan adadin sabon kuɗin da bankin na CBN ya fitar ba don fara amfani da su a ƙasar ba kamar yadda BBCHausa ta wallafa

Ta bayyana hakan ne a lokacin da ta ke amsa tambayoyi, a lokacin da ta bayyana a gaban majalisar wakilan ƙasar, don yi musu ƙarin bayani kan tsarin taƙaita cirar kuɗi da bankin ya samar.

A yayin yi mata tambayoyi ɗaya daga cikin ‘yan majalisar Sada Soli, ya nun adamuwar sa dagane da ƙarancin sababin kudin, kwanaki da sakin kudin don al’umma su fara amfani da shi. si dai gashi mmataimakin gwamnan ta ce bata san adadin da aka saka ba na sanon kudin.

A jiya Laraab ne majalisar wakilan ta Najeriya ta buƙaci mataimakin gwamnan bankin ƙasar a bayyana a gaban ta a yau Alhamsi, biyo bayan tafiyar da gwamnan bankin Godwin Emefeli yayi don a duba lafiyar sa.

Leave a Reply

%d bloggers like this: