Bazan bar dawainiyar komai ba ga gwamnan mai jiran gado a jihar Jigawa – Gwamna Badaru

0 85

Gwamnan jahar Jigawa, Muhammad Badaru ya bayyana cewa bazai bar dawainiya ga gwamnan mai jiran gado ba

Gwamnan ya bayyana haka ranar lahadin da aka kaddamar yakin neman zabe tare da bada tuta a Hadejia

Ya kuma kara da cewa babban kalubalan da ya fuskantar a lokacin da ya karbi shugabancin jiham shine nauye-nauyen bashi

Badaru yace ya gaji bashin Naira Bilyan 115 na gudanar da ayyuka

Gwamnan na Jigawa, yace ya biya dukkan bashin da ya gada hakan kuma ya kawo jihar nan cigaba mai yawa

Ya kuma bada tabbacin cewa Dan Modi idan ya zama gwaman zai samu damat gabatar da gwamnati cikin sauki saboda ayyukan da sukayi a wannan lokaci

Badaru yace kara da cewa a baya ya kusa sauka saboda matsalar tattalin arziki

Leave a Reply

%d bloggers like this: