Browsing Category
Jigawa
Gwamnatin jihar Jigawa ta tallafawa mata da rabon awaki 264 a karamar hakumar Birniwa.
Wannan dai na karashin wani tsari na kiwon dabobi na Gwamnatin jihawa, wanda ke da manufar bunkasa tattalin arzikin mata da iyalai a cewar Kamfanin dillancin labarai.
Mukaddashin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar NOA ta soma shirya gangamin wayar da kan jama’a illolin ambaliyar ruwa a jihar Jigawa
Hakumar wayar da kai ta kasa NOA reshen jihar jigawa ta soma shirya gangamin wayar da kan jama’a illolin ambaliyar ruwa.
Daraktan hakumar na jiha Ahmad Tijjani wanda ya jagoranci!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban karamar hakumar Hadejia ya nuna damuwar sa ga masu aikin tsaftar muhalli
Shugaban karamar hakumar Hadejia Alhaji Ahmad Abba Ari ya bayyana damuwar sa ga masu aikin tsaftar muhalli a garin Hadejia bisa rashin gudanar da ayyukansu yadda ya kamata.
Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta kaddamar da hakumar kare makarantu da cibiyoyin gwamnati
A wani yunkuri na tabbatar da tsaro a makarantun jihar Jigawa, gwamnatin Umar Namadi ta kaddamar da hakumar kare makarantu da cibiyoyin gwamnati.
Sawaba radio ta bayar da rahotan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwamitin zakka na masarautar Hadejia ya raba kayan da darajarsu ta kai ₦100M ga mabukata
Kwamitin zakka na masarautar Hadejia ya raba buhunan shinkafa 1,564, da na gero 800, tare da na dawa 232, wanda darajarsu ta kai sama da naira miliyan dari (N100m) ga mabukata a yankin!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya tsammaci sakayyar alheri daga ‘yan Jigawa a zaben 2027 – Gwamna Namadi
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya ce ya kamata Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya tsammaci sakayyar alheri daga ‘yan Jigawa a zaben 2027 mai zuwa.
Gwamnan ya bayyana haka ne a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa na ci gaba da biyan hakkokin wadanda sukayi ritaya
An shiga rana ta biyu ta biyan hakkokin maaikata da suka yi ritaya daga aiki a pension House dake Birnin Dutse.
Rukunin maaikatan jiha da kananan hukumomi da kuma na sashen Ilmi da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wadda ta zuba guba a abincin bikinta ta amsa laifinta
Yarinyar nan mai shekara 14 da ƴansanda suka tuhuma da kashe abokin mijinta bayan zuba musu guba a abinci a jihar Jigawa ta amsa laifinta a gaban alƙali
Al'amarin dai ya faru ne a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wata Amarya ta sanya guba a abincin bikinta a jihar Jigawa
Wani shagalin bikin daurin aure ya rikide zuwa makoki bayan da aka yi zargin wata amarya ta sanya guba abincin bikin liyafar ta.
Lamarin dai ya rutsa da angonta wanda ke kwance a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta ware Naira miliyan 413 domin dakile matsalar tsaro a jihar
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce an ware zunzurutun kudi har naira miliyan 413 domin siyan babura 50 da motoci hudu a ci gaba da kokarinta na dakile matsalar rashin tsaro a jihar.
A!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...