EFFC ta kama mutane 22 da take zargi da zambo ta yanar gizo a jihar Enugu.

0 159

Hukumar yaki da masu arzikin kasa zagon kasa EFFC ta kma mutane 22 da take zargi da zambo ta yanar gizo a jihar Enugu.
Hukumar tace mutanen da aka kama sun kware sosai a zambatar mutane ta Internet.
Kazalika hukumar tace ta kwato wayoyin hannu 32 da na’urara mai kwa-kwalwa guda 2 da motocin alfarma 5.
Hukumar tace ta zarar ta kammala bincike zata mika wanda take zargin kotu domin yi musu hukunci.

Leave a Reply

%d bloggers like this: