NCDC tace cutar amai da gudawa ta kashe mutane 32 a Nigeria.

0 88

Hakumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC tace cutar amai da gudawa ta kashe mutane 32 a jihohi 6 na kasar nan.
A Jihohin Cross River, cases; Ebonyi, six; Abia, six; Niger, two; Zamfara, one and Bayelsa, an samu mutane 16 da cutar tayi ajalin su, sai kuma mutum guda a jihar Bayelsa.

Hukumar a wani rahoto da ta fitar a jiya litinin ta bayyana cewa an samu barkewar cutar a farkon wannan shekarar a jihohin Abia, Bayelsa, Benue, Cross River, Ebonyi, Kano, Katsina, Niger, Ondo, Osun, Sokoto and Zamfara

Ana kuma kyautata zaton mutane 447 sun kamu da cutar a jihohin 5 to 9 in Cross River (397), Zamfara (25), Ebonyi (11), Abia (9), Bayelsa (3) and Kano (2) a farkon wannan makon.
A rahotan da hukumar ke fitarwa an samu barkewar cutar ne da ga farkon wannan shekarar 2023, inda jihar Ribas ta kaso 70 na yawar yaduwar cutar da mutane 647 da suka harbu da kwalarar.
Kazalika hukumar tace tana kokarin magance yaduwar cutar a kasa baki.

Leave a Reply

%d bloggers like this: