Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce tana daukar Matakan da suka dace ne domin ganin cewa ta kawo karshen hare-haren yan bindiga da masu Garkuwa da mutane a Jihar.

Kwamishinan Ma’aikatar Tsaro da Harkokin Cikin Gida Mista Samuel Aruwan shine ya bayyana hakan a lokacin da yake tattaunawa da wakiliyarmu Maryam Jibrin Yusuf, kan korafe-korafen da Jama’a suke yi sakamakon dokokin da aka kakaba a jihar.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: