Hotunan Artabun da Sojojin Nijeriya suka Kashe ƴan Boko Haram 105

0 65

Babban Hafsan Sojojin Nijeriya Yusuf Tukur Buratai ya jinjinawa sojojin ƙasar bisa namijin kokarin da suka yi na dakile yunkurin matakan Boko Haram.

A yayin artabun jaruman sojojin Nigeriyan sun kashe yan ta’adda har 105 a Buni Gari

Leave a Reply

%d bloggers like this: