Tuni gwamnati a watan da ya gabata ta fara aikin mayar da yan gudun hijiran daga babban birnin jihar, Maiduguri, da sauran kananan hukumomi, zuwa garuruwansu na ainihi.Continue reading
Jagoran yada labaran ayyukan tsaro, John Enenche, cikin wata sanarwa da ya fitar yau a Abuja yace anyi luguden wuta ranar 7 ga watan Yunin da muke ciki, a cigaba da yakin sama da ake gudanarwa karkashin shirin operation accord.Continue reading
Hedikwatar Tsaro ta kasa ta sanar da cewa kimanin Yan bindiga 200 ne suka mutu, biyo bayan barin wutar da Rundunarsu da Operation Hadarin Daji suka kaddamar ta sama a maboyarsu na Jihohin Katsina da Zamfara, a yakin Arewa Maso Yamma. Shugaban Sashen Yada Labarai na hukumar Major Janar John Enenche, shine ya bayyana haka […]Continue reading
Sakon Muryar mai tsawon 1:22 ya kunshi Muryar sa a inda yake neman taimakon Allah ya tsare daga lugudan wutar da suke sha.Continue reading
Babban Hafsan Sojojin Nijeriya Yusuf Tukur Buratai ya jinjinawa sojojin ƙasar bisa namijin kokarin da suka yi na dakile yunkurin matakan Boko Haram. A yayin artabun jaruman sojojin Nigeriyan sun kashe yan ta’adda har 105 a Buni GariContinue reading
Shugaba Muhammadu Buhari ya tattauna da shawagabannin majalisar dokoki kan kalubalen da Najeriya ke fusanta kan al’amuran tsaro jiya, a Abuja. Yayinda suka amince da cewa za suyi iya yinsu wajen dakile matsalar. Kakakin majalisar tarrayya sanata Ahmad Lawan, ya tabbatar a zauren taron, a ganawar da su kayi jiya a fadar Shugaban kasa kan […]Continue reading
Rundunar Sojin Saman Nijeriya (NAF) ta sake sayen sabbin jiragen sama na yaki domin cigaba da murkushe burbushin matsalar tsaro a kasar nan. A watan Janairun wannan shekara ta 2019 dai NAF din ta bayar da sautin kero mata jiragen yakin daga kasar Russian. Labarin da muka samu daga majiya mai tushe dai yanzu haka […]Continue reading
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a jiya yace rashin bayar da muhimmanci sosai ga bangaren ilimi shine ya haifar da matsalar tsaro dake addabar kasarnan. Shugaban ya fadi hakane lokacin da ya karbi bakuncin tawagar mutanen jihar Adamawa, karkashin jagorancin Gwamna Ahmadu Fintiri, a fadar shugaban kasa dake Abuja. Shugaban wanda ya dauki alkawarin duba bukatar […]Continue reading