Karamar hukumar Kafin Hausa ta biya kudi naira 500,000 da a matsayin alawus ga yan kungiyar yan bulala

0 67

Karamar hukumar Kafin Hausa ta biya kudi naira dubu dari biyar da goma sha daya a matsayin alawus na wata wata ga yan kungiyar yan bulala domin basu kwarin gwiwa

Shugaban karamar Hukumar Muhammad Saminu Yahaya ya sanar da hakan a lokacin da tawagar shugabannin kungiyar Moggul fulde suka ziyarci ofishinsa

Inda ya bukaci yan bulalar su sanya idanu akan bakuwar fuska tare da yin aiki tare da jamian tsaro domin warzuwa zaman lafiya a yankin

Ya kuma bayyana kudirin karamar hukumar na tallafawa kungiyoyin Fulani domin tabbatar da zaman lafiya da kuma kwanciyar hankali

A jawabinsa shugaban kungiyar Fulani ta Moggul Fulde Abdullahi Ori ya yabawa shugaban karamar Hukumar bisa kokarinsa na tabbatar da zaman lafiya a yankin.

Leave a Reply

%d bloggers like this: