A yau Litinin, 27 ga watan Satumba, kungiyar gwamnonin jihohin Arewa za tayi taron gagggawa inda za a tattauna a kan abin da ya shafi VAT.

 Manema labarai sun  fitar da rahoto cewa Mai girma gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai zai sauki baki a wannan taro da za a shirya a garin Kaduna.

Gwamnan jihar Filato wanda shi ne shugaban kungiyar gwamnonin Arewa, Simon Bako Lalong zai jagoranci ragamar zaman da za ayi a safiyar yau Litinin.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: