Kuskure ne bayyana jihar Jigawa a matsayin wacce tafi fama da ambaliyar ruwa, Bayelsa ce – Garba Shehu

0 85

Fadar shugaban kasa ta bayyana kiran da wasu sukayi na ministar ma’aikatar walwala da jin kai Hajia Sadiya umar faruk ta ayi aiki a matsayin abinda bai da ce ba

Mai magana da yawun shugaban kasa Malam Garba shehu shine ya bayyana haka cikin wata sanarwa mai dauke da bayani kan matsalar ambaliyar ruwa a Jahar Delta

Mambobin wajilasar wakilai daga Jahar Neja a ranar litinin sun bukaci ministar data ajiye aikin ta, domin bayar da rahotan cewa Jahar na daga cikin jihohi goma da ambaliyar ruwa tafi ta’adi a wannan shekarar

Garba shehu yace gwamnatin tarayya ta damu matuka kan abunda ya faru a Bayelsa da kuma wasu jihohin

Yace gwamnatin tarayya zata cigaba da daukar matakan da suka kamata a Jahar Bayelsa dama sauran jihohi da ambaliyar ruwa ta shafa

Leave a Reply

%d bloggers like this: