Matsalar tsaro na ci gaba da zama barazana ga ilimin Mata

0 65

Hare haren ‘yan bindiga a yankin arewa maso yammacin Najeriya na cigaba da barazana ga harkar ilimin dalibai musamman mata.

A karshen watan Fabarairu ‘yan bindiga suka sace dalibai 279 daga makarantar sakandaren ‘yammata ta Jangebe dake jihar Zamfara, wadanda ‘yan bindigar suka saka bayan kwanaki 10.

Dangane da bikin ranar mata ta duniya, Aminu Sani Sado ya hada rahoto kan matsalolin da ke baraza ga ilimi musamman na mata a yankin arewacin Najeriyar.

Leave a Reply

%d bloggers like this: