Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 54
Labarai

Gwamnatin Jihar Jigawa ta Ware Naira Miliyan 50 Domin Sayan Kayan Wanki Na Gwamna, da Miliyan 800…

Sawaba FM Radio Nov 25, 2025 0
A wani rahoton da Sahara Reporters ta fitar, ya nuna cewa gwamnatin Jihar Jigawa ta ware Naira miliyan 800m domin gina da kuma kayayyata masaukin shugaban kasa (Presidential Wing) a…
Read More...
Labarai

Mayaƙan Boko Haram sun fille kan wasu mata biyu a yankin Dutsen Mandara da ke Jihar Borno

Sawaba FM Radio Nov 24, 2025 0
Mayaƙan Boko Haram masu biyayya ga Ali Ngulde sun kashe mata biyu ta hanyar fille musu kai a yankin Dutsen Mandara, Gwoza, Jihar Borno. Majiyoyin tsaro sun ce an yi wa matan kisan…
Read More...
Labarai

Boko Haram Sun Sace ’Yan Mata 14 a Askira Uba Yayin Aikin Gona

Sawaba FM Radio Nov 24, 2025 0
Wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun yi garkuwa da ’yan mata 14 a yankin Mussa, da ke Karamar Hukumar Askira Uba ta Jihar Borno, a lokacin da suke aikin gona. Kakakin…
Read More...
Labarai

PDP ta Nemi Gwamnati da Ta Yi Bayanin Yadda aka Kubutar da ‘Yan Coci 38 a Kwara

Sawaba FM Radio Nov 24, 2025 0
Jam’iyyar PDP a Jihar Kwara ta yi kira ga gwamnati ta fito fili ta bayyana hakikanin yadda aka kubutar da mutane 38 da aka sace daga cocin Christ Apostolic Church, da ke Eruku. A…
Read More...
Labarai

Tinubu ya sanar da ceto mutum 38 da aka sace a cocin jihar Kwara

Sawaba FM Radio Nov 23, 2025 0
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sanar da ceto masu ibada 38 da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a cocin Eruku, jihar Kwara. A wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X,…
Read More...
Labarai

’Yan Sanda Sun Kama Mutane Biyu da Suka Yi Barazanar Garkuwa da Wani Mutum a Adamawa

Sawaba FM Radio Nov 23, 2025 0
Rundunar ’Yan Sanda a Jihar Adamawa ta kama wasu mutane da ake zargi da kiran wani ta waya suka yi masa barazanar garkuwa da kashe shi idan bai biya kuɗi ba, a Karamar Hukumar Song. …
Read More...
Labarai

Majalisar Wakilai Ta Nemi Gwamnati Ta Dauki Sabbin Malamai Don Magance Karancin Ma’aikata a Jami’o’i

Sawaba FM Radio Nov 23, 2025 0
Kwamitin kula da jami’o’i na Majalisar Wakilai ta Tarayya ya bukaci Gwamnatin Tarayya da ta amince da daukar malamai da sauran ma’aikata cikin gaggawa domin magance matsanancin…
Read More...
Labarai

Boko Haram Sun Kai Mummunan Hari a Magumeri, An Ƙona Gidaje da Motoci, da Kashe Mutane

Sawaba FM Radio Nov 23, 2025 0
Mayakan Boko Haram sun kai farmaki a garin Magumeri na Jihar Borno a daren 22 ga Nuwamba, 2025, kimanin kilomita 45 daga Maiduguri. Rahotanni sun nuna cewa maharan sun banka wa…
Read More...
Labarai

Dalibai 50 da aka sace a jihar Neja sun tsere daga hannun masu garkuwa CAN

Sawaba FM Radio Nov 23, 2025 0
Akalla dalibai 50 daga cikin waɗanda aka sace daga makaranta St. Mary, dake Papiri, a Karamar Hukumar Agwara ta Jihar Neja, sun tsere daga hannun masu garkuwa da mutane. ’Yan…
Read More...
Labarai

Tsaro: Tinubu Ya Ce Arewacin Najeriya Na Fuskantar Mafi Girman Kalubale

Sawaba FM Radio Nov 23, 2025 0
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana matsalar tsaro a matsayin babbar damuwar kasar, musamman a yankin Arewa, yana mai cewa wajibi ne a gaggauta dawo da zaman lafiya da…
Read More...
Previous 1 … 52 53 54 55 56 … 697 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

2 weeks ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

2 weeks ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

2 weeks ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.