Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 53
Labarai

Wike Ya Kira Taro Yayin Da Rikicin Shugabancin PDP Ke Ƙara Kamari

Sawaba FM Radio Dec 7, 2025 0
'Yan jam'iyyar PDP tsagin Nyesom Wike, za su yi taro yau a Abuja domin tattauna kan kafa kwamatin riko da kuma shirin gudanar da sabon taron jam'iyyar na kasa (National Convention),…
Read More...
Labarai

Rundunar Sojojin Ƙasa Ta Dakatar da RitayarJami’anta Saboda Yanayin Tsaro a Najeriya

Sawaba FM Radio Dec 7, 2025 0
Rundunar Sojojin Ƙasa ta Najeriya ta dakatar da dukkan ritaya ga jami'anta da suka kai lokacin ritaya, ko wanda suke son su ajiye aiki a radin kansu saboda yanayin tsaro a Najeriya. …
Read More...
Labarai

Sojojin Najeriya Sun Kubutar Da Mutane 6 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kogi

Sawaba FM Radio Dec 3, 2025 0
Sojojin Najeriya sun kubutar da mutane shida da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a Kogi, bayan wani hadin gwiwar samame a dazukan Ejiba da Saminaka. Brigade ta 12 da ke Lokoja ta…
Read More...
Labarai

Mutum 12 sun Jikkata a Sabon Rikicin Manoma da Makiyaya A Taura, Jihar Jigawa

Sawaba FM Radio Dec 3, 2025 0
Akalla mutane 12 sun jikkata a wani rikici tsakanin manoma da makiyaya da ya barke a ƙauyen Zarga, karamar hukumar Taura a Jihar Jigawa, sakamakon zargin kutse a gonakin mutanen…
Read More...
Labarai

Damagum Ya Mika Ragamar Shugabancin Jam’iyyar PDP Zuwa Sabon Kwamatin NWC Karkashin Jagorancin…

Sawaba FM Radio Dec 2, 2025 0
Tsohon mukaddashin shugaban jam’iyyar PDP, Umar Damagum, ya mika ragamar mulki ga sabon kwamitin gudanarwar jam’iyyar (NWC) karkashin jagorancin Tanimu Turaki. Wa’adin kwamitin…
Read More...
Labarai

Rundunar ‘Yan Sanda A Jihar Kano Ta Haramta Goyo a Babur

Sawaba FM Radio Dec 2, 2025 0
Rundunar ‘Yan sanda a Jihar Kano ta fara aiwatar da cikakken haramcin ɗaukar fasinja a kan babura, tare da takaita zirga-zirgar adaidaita sahu daga ƙarfe 10 na dare zuwa 6 na safe a…
Read More...
Labarai

Daurin Wata Ne Ga Duk Wanda Aka Kama Yana Achaba a Kano

Sawaba FM Radio Dec 2, 2025 0
Gwamnatin Jihar Kano ta sake jaddada cewa dokar da ta kafa tun a shekarar 2013 kan hana aikin Acaba a wasu yankunan birnin Kano tana nan daram, kuma za a ci gaba da aiwatar da ita ba…
Read More...
Labarai

Mutane Dubu 21 Na Rayuwa da Cutar HIV/AIDS a Jihar Jigawa

Sawaba FM Radio Dec 2, 2025 0
Hukumar Yaki da Cutar HIV/AIDS ta Jihar Jigawa (JISACA) ta bayyana cewa jihar na daga cikin jihohin Najeriya da ke da mafi ƙanƙantar adadin masu dauke da cutar, duk da kalubalen da ake…
Read More...
Labarai

Juyin Mulkin Sojoji Ya Rutsa da Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a Kasar Guinea Bissau

Sawaba FM Radio Nov 27, 2025 0
Sojoji sun yi juyin mulki a Guinea Bissau, lamarin da ya kai ga tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan da sauran ⁠masu sa ido na ƙasashen waje makale a ƙasar. Jonathan ya je a…
Read More...
Labarai

Majalisar Dattawa Ta Nemi Hukuncin Kisa Kan Masu Garkuwa dA Mutane a Najeriya

Sawaba FM Radio Nov 27, 2025 0
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da kudurin da zai ayyana garkuwa da mutane (kidnapping) a matsayin aikata ta'addanci, tare da neman a saka hukuncin kisa ga duk wanda aka…
Read More...
Previous 1 … 51 52 53 54 55 … 697 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

2 weeks ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

2 weeks ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

2 weeks ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.