Ranar Alhamis ne jam’iyyar PDP za ta tantance wanda zai tsaya takarar mataimakin shugaban ƙasa a zaben 2023

0 71

A gobe Alhamis ake sa ran babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya za ta tantance waɗanda ake tunanin a cikinsu za a zaɓi mutum guda ya zama ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa.

Sai dai jama’a da dama da masu ruwa da tsaki daga jam’iyyar na ganin cikin waɗanda ke kan gaba da ake gani za a ɗauka a matsayin mataimaki akwai Gwamnan Jihar Ribas Nyesom Wike.

Haka kuma akwai Gwamnan Jihar Delta Ifeanyi Okowa da kuma Gwamnan Akwa Ibom Udom Emmanuel.

Leave a Reply

%d bloggers like this: